Naɗe Tabarmar So

Wannan waƙa na ɗauke da labarin yadda wata soyayya ta kasance tun daga farkonta har ƙarshenta. Soyayyar ba ta yi dogon zango ba saboda wasu dalilai.